An ga watan Sallah Karama a kasar Nijar, Gobe talata sallah
Da Dumi-Dumi
Majalisar Koli ta Addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta ce an ga watan Shawwal a wasu sassan kasar.
Sanarwar ta kara da cewa Nijar za ta yi sallah ranar Talata ba Laraba ba kamar wasu sassan duniya.