KAI TSAYE: Abu Uku da ya kamata ku sani yanzu haka game da ganin wata a Saudiyyaโฆ
โคต๏ธ
Na farko dai wannan shine Dr Abdullah Khudairi, shugaban masana falaki kuma shine wanda ke jagorantar ganin wata yau a Saudiyya, ya ce bayaninsu ba gaibu bane su ma suna kuskure domin a baya sun taba cewa ba za a ga watan ba kuma aka gani a yankin Sudairโฆ
Abu na Biyu kuma zuwa yanzu hazo yayi yawa a yankin Riyadh, da Tumair da Sudair har ma anyi ruwan sama a wasu yanki na Riyadh wanda hakan yana iya jawo cikas a ganin watan yauโฆ
Na Uku kuma Saudiyya ta fitar da sanarwar cewa ba za ayi sallar kusufin rana ba saboda kusufin ba zai shafi Saudiyya sosai baโฆ
Kuyi following shafin =>> Kannywoodstyle.ng domin samun labarin halin da ake ciki da dumi-dumi