Allah Sarki Jerin Hotunan Matan Kannywood da suka rasu suna da shekarun kuruciya, Allah Ya gafarta Masu

Allah Sarki Hotunan Matan Kannywood da Suka da rasu Suna da Kuruciya, Allah Ya gafarta Masu

Wannan sune jerin wasu daga cikin Yan Mata a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa wanda Allah ya dauki Rayuwar su a lokacinda suke da Kuruciya.

Muna Masu Addu’a Ubangiji Allah Ya gafarta Masu idan tamu tazo Yasa Mu cika da imani Ameen.

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000