A cikin Malaman nan namu na Sunnah su 6 wane ne yake burge ka kuma kafi bibiyar karatun sa.
1- Sheikh Kabiru Gombe
2- Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
3- Dr. Bashir Aliyu Umar
4- Sheikh Ali Isah Ibrahim Pantami
5- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
6- Sheikh Abdullah Gadon Kaya
Wanne neya fi burge ka a cikin su?