YANZU-YANZU: An ga jinjirin watan Ramadan a kasar Saudiyya gobe litinin za’a tashi da azumi.

Hukumomin Saudi Arabia sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a wannan Alhamis, inda suka ayyana gobe Juma’a a matsayin daya ga watan Ramadana na wannan shekara.

Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Ramadan a kasar a yau Litinin.

Wannan sanarwa kamar yadda Shafin Sharifain ta wallafa ya bayyana cewa masu duban wata sun gano jaririyar watan Ramadan a ranar Litini, wanda hakan ke nuna cewa musulman kasar gaba daya za su fara Azumin watan ramadan daga ranar Talata.

Babu I’tikafi da yin buda baki a masallatan Makka da Madinah

Mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da rage yawan raka’o’in sallar Taraweeh daga 20 zuwa 10 a Azumin Ramadan din bana.

Bayan haka kuma za mahukuntan sun sanar cewa ba za ayi Itikafi a masallatan biyu ba.

Sarki Salman na Saudiyya ya bayar da umurnin haka kamar yadda jaridar Saudi Gazette tavruwaito.

Jaridar Saudi Gazette ta ruwaito cewa Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais, wanda shine shugaban da ke kula da masallatan biyu, ya ce za a rage yawan raka’o’in zuwa 10 daga 20 da aka saba yi.

Sannan za a yi Sallar ne bisa bin ka’idojin da aka gindaya na kariya daga kamuwa da yada cutar Korona.

Al’umman musulmi a duniya za su tashi da Azumi ranar Talata in Allah ya kaimu.

Za a kwashe kwanaki 29 ko 30 ana ta Ibada ga Allah.

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000