Kalli yadda Gwamnan Zamfara Dauda Lawan Dare yake nunawa matarsa soyayya a gaban mutane ya tashi yake sara mata da kayan sojoji.

Gwamna Lawan Dare ya tashi a gaban al’ummar jihar ta Zamfara ya nunawa matarsa soyayya, a gurin wani taron kaddamar da wani babban aiki na yayi sojojin kai da kai saboda yan bindiga.












