Kalli Hotunan Jaruma Maryam Malika (Mairo) tare da Yayanta na Cikinta da Mijinta

Kalli Hotunan Jaruma Maryam Malika (Mairo) tare da Yayanta na Cikinta da Mijinta

Kyawawan Hotunan Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Muhammad wacce akafi da Maryam Malika tare da Yayan ta na Cikin ta.

Maryam ta kasance Kanwa ce ga Fitacciyar Jaruma Marigayiya Balaraba Muhammad wacce Mata ce ga Jarumi Shuaib Lawan kumurci kuma Uwarsu daya Ubansu daya.

Maryam tayi Aure a garinsu na Kaduna idan ta haifi yara guda uku, amma Yanzu auren ya mutu ta dawo Harkar Fim.

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000