Jarumi Salisu S Fulani ya tafi da mahaifiyarsa Saudia aikin Umarah a azumin nan

Jarumi Salisu S Fulani a tafi da mahaifiyarsa Saudia aikin Umarah a azumin nan

Fitaccen jarumin kannywood Salisu S Fulani ya tafi da mahaifiyarsa Saudia aikin Umarah a azumin.

Salisu S Fulani dai shaharren jarumi ne a Masana’antar Kannywood kuma ya dade a gogawa dashi, duk da kwana biyu ya dan buya a cikin fina – finai bayan da shirin IZZAR SO ya rake makallata.

HOTUNA

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000