InnalillahišŸ˜­; Kalli yadda jarumi Shamsu Dan’iya yake ku ka a gaban kabarin Mahaifiyarsa bayan gama jana’izar ta.

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiā€™Un ;Allah ya yiwa Mahaifiyar jarumi Shamsu Daniya rasuwa a garin Kaduna.

Ga Bidiyon da Jarumi Shamsu Daniya yake ta kuka yana wa Mahaifiyar tasa Adduā€™a a gaban kabarinta bayan an gama zana iza.

Allah Ubangiji ya jikanta ya gafarta mata šŸ¤²šŸ™

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ā‚¦50,000