Hotunan jaruma Aisha Aliyu Tsamiya da ƴar ta, Allah Yaraya

Hotunan jaruma Aisha Aliyu Tsamiya da ƴar ta, Allah Yaraya

Fitacciyar jaruma kannywood Aisha Aliyu Tsamiya, jaruma ce da ta kware waje iya acting kala – kala.

Jarumar ttana da ‘ya’ ya guda 2 biyu ‘yan biyu wanda ta haife su a auren ta na farko tin kafin ta fara har kar film.

Yanzu jjaruma ta sake wani Aurin a jihar kano inda yanzu har ta haihu tana da ‘ya guda daya.

GA HOTUNAN A NAN KASA

GA HOTUNAN YARAN LOKACIN SUNA YARA.

Yar Data Haifa Bayan Ta Sake Aure

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000