Innalillahi Wainna Ilaihi RajiāUn ;Allah ya yiwa Mahaifiyar jarumi Shamsu Daniya rasuwa a garin Kaduna.
Ga Bidiyon da Jarumi Shamsu Daniya yake ta kuka yana wa Mahaifiyar tasa Adduāa a gaban kabarinta bayan an gama zana iza.
Allah Ubangiji ya jikanta ya gafarta mata š¤²š