Kalli jerin hotunan ‘ya’ yan jaruman kannywood su 12 da suka kai manzalin aure da zaku iya zuwa neman auren su yaunz, da kuma wanda tafi kyau daga cikin su.

Kalli jerin hotunan ‘ya’ yan jaruman kannywood su 12 da suka kai manzalin aure da zaku iya zuwa neman auren su yaunz, da kuma wanda tafi kyau daga cikin su.

1- Fatima Ali Nuhu yar gidan shugaban fina – finai ta Nijeriya, Wanda ake yiwa kirari da suna Ali Nuhu

2- Nadiyya Yakubu Muhammad ‘yar gidan jarumin Kannywood da Nollywood Yakubu Muhammad.

3- Rukayya Ibrahim Maishinku ‘yar gidan fitaccen jarumin kannywood Ibrahim Maishinku.

4- Iman Sani Danja ‘yar gidan jarumi Sani Danja da jaruma Mansura Isah tana da kannai guda 4.

5- Ameera Ummah Shehu ‘yar gidan jaruma Ummah Shehu.

6- Hawwa Hafsat Idris ‘yar gidan jaruma Hafsat Idris.

7- Sadiya Aminu Sharif Momo ‘Yar gidan jarumi Aminu Sharif Momo

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000