Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai.

Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai.

1- Maryam Yahaya ta kasance kafin ta fara harkar film tayi sana’o’i da dama wanda tafi shahara kafi tafara film shine sana’ar Awara.

2- Ado Gwanja ya kasance yayi sana’o’i da dama kafin ya fara film, amma anfi sanin shi da sana’ar sai da Shayi saboda sana’ar gidan su ce.

3- Hamisu Breaker fitaccen mawakin hausa ne a yanzu wanda ake masa kirari da Limamin Mata, Wanda kafin ya fara waka sana’ar dinki yayi.

4- Hadiza Gabon fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina – finan hausa wacce tauraruwar ta take haskawa, Amma kafin ta fara harkar film koyarwa take.

5 -Adam Abdullahi Adam wanda ake kira da Daddy Hikma Abale kafin ya fara film, Malamin lafiya ne a Asibitin dake Kano kafin yara film.

6- Fatima Usman Kinal wace tayi sana’ar dinki kafin ta fara harkar film.

By wasiyya

Related Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Ka Samu Sabon Tallafin ₦50,000