Daga yau bazan sake yiwa kowace mace kwalliya ba a Kannywood – Inji Mansur Makeup wanda yake yiwa Matan Kannywood kwalliya
Lokacin da yake wa Momee Gombe Kwalliya
Lokacin da yakewa Zainab Indomie Kwalliya
Yana yiwa Maryam Ab Yola Kwalliya
Lokacin da yakewa Hadiza Gabon Kwalliya