Yadda Sarkin Kannywood Ali Nuhu ya daura Auren wani Babban yaron sa kuma Camera Man dina sa mai suna Jimoh, Kuma Ali Nuhu shine yayi masa Wali. Post navigation Ya Alla yadda kakira mu nida Iyalina duka wannan kasa mai tsarki, Ya Allah wanda yake karatun nan shima bazai dade ba zaka kirashi. Ameen Ya Allah 🤲🏻 🕋🤲A yau gidan jaridar B’BC Hausa sunyi hira da fitattun jaruman kannywood mata da maza da masu shiryawa da yawa, Sun tattauna dasu akan abubuwa da dama akan Matsayin da Sarki Ali Nuhu ya samu a Nigeria.